Aliko Dangote ya sanar da fadada masana’antar takin sa da ke kusa da Legas da dala biliyan 2.5. Manufarsa ita ce samar da takin gida da kuma fitar da shi zuwa kasashen Afirka cikin watanni 40.
🔹 Muhimman Bayanai:
Samar da ton miliyan 4 na taki a shekara
Rage shigo da kaya daga waje
Taimakawa manoma da tattalin arziki
Wannan zai rage dogaro da kudaden kasashen waje da habaka arzikin Afirka.