Tarihi Tinubu Ya Yi Jaje Kan Wadanda Gobarar Afriland Towers Ta Kashe, Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Su, FIRS, UBA, da United Capital
Tattalin arziki Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da cewa ta tara kusan ₦600 biliyan daga harajin VAT da ake karɓa daga manyan kamfanonin intanet na ƙasashen waje irin su Facebook, Google, Netflix da sauransu.