Labarai Tinubu da Majalisar Dattawa Sun Yi Alhinin Rasuwar Manjo Janar Rabe Abubakar, Sun Jaddada Ƙudirin Kare 'Yan Najeriya
Labarai Shugaba Bola Tinubu ya kafa sabon tarihin bayar da karramawar ƙasa, inda ya bai wa ‘yan Najeriya 1,062 lambar yabo ta ƙasa cikin shekaru uku na mulkinsa.