Tattalin arziki Najeriya na shirin ƙara kaso 25% a cikin adadin ƙwatar samar da mai da OPEC ta ba ta kafin shekarar 2027.