Lafiya Nas-nasun a Najeriya sun bayyana yiwuwar fara yajin aikin dindindin saboda an kasa amsa bukatunsu.