Bayani na sabis Owen Cooper, ɗan shekara 15, ya zama ƙaramin namijin da ya taɓa samun lambar Emmy don fim ɗin Netflix mai suna ‘Adolescence’.
Tattalin arziki Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da cewa ta tara kusan ₦600 biliyan daga harajin VAT da ake karɓa daga manyan kamfanonin intanet na ƙasashen waje irin su Facebook, Google, Netflix da sauransu.