Labarai Trump ya ba Ukraine wa’adin mako guda don ta amince da tsarin zaman lafiya da ya fi wa Rasha armashi.