Tattalin arziki TAZZARAR LABARI: Tattalin arzikin Najeriya ya karu da kashi 3.13 cikin ɗari a watanni ukun farko na shekarar 2025, a cewar Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS).