Al'umma ECOWAS ta umurci shugabannin addinin Musulunci da su jagoranci yaki da tsattsauran ra’ayi da tashin hankali a cikin yankin.