Najeriya Ta Yi Hasarar Kusan N1tr Export Bayan Harajin Trump
Najeriya ta yi asarar kusan âŠ940.98 biliyan a kudaden fitar da kaya zuwa Amurka a cikin watanni tara na farko na 2025, sakamakon karin haraji da gwamnatin Trump ta sanya a tsarin âreciprocal tariffâ.
Bayanan Hukumar Kididdigar Kasa (NBS) sun nuna cewa fitar da kayayyakin Najeriya zuwa Amurka ya ragu daga âŠ4.59tr a Q1âQ3 2024 zuwa âŠ3.65tr a wannan lokaci na 2025 â raguwa da 20.5%, wadda ta biyo bayan karin harajin da aka fara a 7 ga Agusta, 2025.
A lokaci guda, shigowar kayayyaki daga Amurka ya karu da 125.5%, ya kai âŠ6.80tr, wanda ya juyar da maâaunin ciniki daga ribar baya zuwa âŠ3.15tr na rashin daidaito tare da tsohon abokin huldar kasuwanci.
Fitar da kayayyakin da ba mai ba, musamman na gona da masanaâantu, sune suka fi fuskantar raguwa, yayin da man fetur bai shiga cikin sabon tsarin harajin ba. Wannan ya sa Amurka ta fice daga cikin manyan kasuwannin fitar da kayayyaki na Najeriya a tsakiyar 2025.
Gwamnatin Tinubu ta yi alkawarin daukar matakan da suka dace ta hanyar nada kasuwanci daban-daban, karfafa huldar AfCFTA, da fadada kasuwannin da ba na Amurka ba domin rage wannan
Sharhi